Yini Da Dare Yinin Annabi sallallahu alaihi wa sallam ba yini ba ne irin na gama gari da yake farawa da safe ya qare da yamma. A'a, yini ne da saboda yawan ayyukan da ke cikinsa ka xauka kowane lokaci shi ne farkonsa, saboda Manzon Allah sallallahu alaihi wa sallam mutum ne mai amfani da da...
1 - 1 من أصل ( 1 ) سجلات